Jump to content

Onitsha ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Onitsha ta Kudu
Igbo (ig)

Wuri
Map
 6°06′N 6°48′E / 6.1°N 6.8°E / 6.1; 6.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi137,191 (2006)


Onitsha ta Kudu wata Ƙaramar hukuma ce da ke yankin sanatoci na Anambra ta Arewa a Jihar Anambra, Najeriya.[1] Hedikwatar ƙaramar hukumar tana Fegge da ke Onitsha.[2] Onitsha ta Kudu yanki ne da ya fi karkata ga kasuwanci, tare da shahararrun kasuwanni irin su Kasuwar Ochanja wadda ke jawo dubban masu saye da masu sayar da kayayyaki iri-iri.[3] Yawancin kuɗaɗen shiga na Ƙaramar Hukumar Onitsha ta Kudu suna samuwa ne daga harkokin kasuwanci.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Anambra Senatorial Districts". Centre for Community and Rural Development (in Turanci). Archived from the original on 2026-05-27. Retrieved 2025-06-28.
  2. ene (2022-09-03). "Towns & Villages in Onitsha South « Anambra State « Nigeria". Towns & Villages (in Turanci). Retrieved 2023-08-13.
  3. "Onitsha South Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2022-09-27.
  4. "Onitsha South Local Government Area". www.finelib.com. Retrieved 2022-09-25.