Orumba ta Kudu
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 172,773 (2006) |
Orumba ta Kudu ƙaramar hukuma ce dake a jihar Anambra a shiyar kudu maso gabashin Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.