Osório Carvalho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Osório Carvalho
Rayuwa
Haihuwa Carcavelos (en) Fassara, 24 ga Yuli, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Sporting CP2000-2002342
F.C. Marco (en) Fassara2002-200250
Sport Clube União Paredes (en) Fassara2003-2004251
F.C. Pampilhosa (en) Fassara2004-2005342
Odivelas F.C. (en) Fassara2005-2006190
AEK Kouklia F.C. (en) Fassara2009-2010
C.R. Caála (en) Fassara2010-
  Angola national football team (en) Fassara2010-
Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara2012-
Académica Petróleos do Lobito (en) Fassara2016-2016
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 177 cm

Osório Smith de Freitas Carvalho (an haife shi a ranar 24 ga watan Yuli 1981) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Portugal, ya wakilci Angola a matakin kasa da kasa.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Carcavelos, Osório ya taka leda a ƙasarsa ta Portugal a kungiyar kwallon kafa ta Sporting B, Marco, Estrela Portalegre, Paredes, Pampilhosa, Odivelas, Sintrense da Juventude de Évora, kafin ya koma Cyprus ya shafe shekara daya da rabi tare da kulob ɗin AEK Kouklia inda ya ya zura kwallaye 7.[1] [2]

Ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Caála ta Angola a shekara ta 2010, inda ya samu shaidar dan kasar Angola don haka ya cancanci shiga kungiyar kwallon kafa ta ta Angolan. Ya fara buga wasansa na farko a duniya a wannan shekarar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Σκόρερ Πρωταθλήματος Γ' Κατηγορίας 2009 - 2010 (in Greek). cfa.com.cy. Retrieved 26 October 2013.
  2. Σκόρερ Γ' Κατηγορίας (in Greek). cfa.com.cy. Retrieved 26 October 2013.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]