Otto Detlev Creutzfeldt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Otto Detlev Creutzfeldt
Rayuwa
Haihuwa Berlin, 1 ga Afirilu, 1927
ƙasa Jamus
Mutuwa 1992
Karatu
Thesis director Richard Jung (en) Fassara
Dalibin daktanci Uwe Heinemann (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a neuroscientist (en) Fassara da neurologist (en) Fassara
Wurin aiki Göttingen (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Pontifical Academy of Sciences (en) Fassara

Otto Detlev Creutzfeldt Yayi rayuwa daga (1 Afrilu 1927 – 23 Januari 1992) wani masanin jikin dan adam ne da lakar mutum dan kasar Germani. Da ne ga Hans Gerhard Creutzfeldt kuma kani ga Werner Creutzfeldt, wanda likitane.

Aikin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Aiki mai dacewa shi yasa Creutzfeldt yazamo mai bincike.[1][2]Creutzfeldt ya je babbar makaranta Gymnasium a agrin Kiel.yafara karatu akan mutane a jami'a, amma bai jimaba ya koma karatun likitanci, inda yasamu shedar zama likita daga jami'ar Freiburg ta kasar Germany a 1953. Daga 1953 zuwa 1959 yana taimako da koyon ilimin sassan jikin dan adam tare da Prof. Hoffmann (Freiburg), a asibitin kwakwalwa tare da Prof. Miiller (Bern), a kuma barin laka yana tare daProf. Jung (Freiburg). Ya cigaba da aiki harshekaru biyu amatsayin maibinciken nama dajijiyar dan adam a makarantar likitancita UCLA Medical School kafin ya koma wata makaranta a Munic wato Max Planck Institute ya tsaya a makarantar tun daga 1962 to 1971. Creutzfeldt yasami shedar digiri har guda uku a jami'ar Munic. 1971 ya zamo daya daga cikindaraktoci 9 na makarantar Max Planck Institute, kuma shugaba a bangaren laka.

Lambobin yabo[gyara sashe | gyara masomin]

A 1992 ya sami lambar yabo da ake kira da K-J. Zülch Prize of the Gertrud Reemtsma Foundation wanda ake bayarwa ga masu ilimin laka musamman akan gani da furuci.[3]

Daga cikin makalolin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Creutzfeldt ya bunkasa ilin laka, musamman a Germani, domin yakasance yana taa mutane da yawa a jamio'in kasar,Max Planck Institutes da, Leibniz Institutes. Tun daga 1992 duk shwkara yana yin lakca sau daya a shekara, daga 1999 sanayi sau biyu ashekara,daga masana na musamman daga jami'ar Göttingen a taron masan laka na Germani da ake kira ("The Otto-Creutzfeldt-Lecture").[4]

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Reichardt, W. and Henn, V. (1992) Otto D. Creutzfeldt 1927–1992 Biological Cybernetics, 67, 385-386
  2. Singer, W. (1992) Otto Detlev Creutzfeldt, 1927–1992 Experimental Brain Research 88, 463-465
  3. Geschichte und Konzept der Göttinger Neurobiologentagung 1973 - 2003 von Prof. Dr. Norbert Elsner http://www.neuro.uni-goettingen.de/nbc.php?sel=history Archived 2008-09-25 at the Wayback Machine
  4. Geschichte und Konzept der Göttinger Neurobiologentagung 1973 - 2003 von Prof. Dr. Norbert Elsner http://www.neuro.uni-goettingen.de/nbc.php?sel=history Archived 2008-09-25 at the Wayback Machine