Jump to content

Oumou Touré

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oumou Touré
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 18 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Bàsquet Català Perpinyà Mediterrani (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Nauyi 86 kg
Tsayi 74 in

Oumou Kalsoum Touré (an haife ta watan Fabrairu 18, 1988) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta ƙasar Senegal. Ta wakilci Senegal a gasar kwallon kwando a gasar Olympics ta bazara ta 2016 . [1]

  1. "Profile". FIBA.com. Retrieved 20 August 2016.