Owerri
Appearance
Owerri | ||||
---|---|---|---|---|
Owerri (en) Owẹrrẹ (ig) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 908,109 (2021) | |||
• Yawan mutane | 8,731.82 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Afirka | |||
Yawan fili | 104 km² | |||
Altitude (en) | 158 m | |||
Sun raba iyaka da |
Obazu (en)
| |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 083 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | imostate.gov.ng |
Owerri Birni ne, da ke a jihar Imo, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Imo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimillar mutane dubu dari huɗu da biyu, amma bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimillar mutane dubu dari bakwai (700,000).