Jump to content

Oyewole Diya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Oyewole Diya (ya rasu a ranar 9 ga watan Agusta, 2024) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Somolu ta jihar Legas. [1]

Aikin Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Diya ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai, inda ya wakilci mazaɓar tarayya ta Somolu ta jihar Legas a majalisar wakilai ta 8. [2]

Oyewole Diya ya rasu ne a ranar 9 ga watan Agusta, 2024, a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Legas (LASUTH) da ke Ikeja, Jihar Legas. [3]

  1. Abiodun, Alao (2024-08-09). "BREAKING: Ex-Rep member, Wole Diya dies few days to 64th birthday". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. "Former house of reps member Wole Diya dies few days to 64th birthday". Linda Ikeji's Blog (in Turanci). 2024-08-09. Retrieved 2025-01-03.
  3. Okojie, George (2024-08-11). "Sanwo-Olu Mourns Former Federal Lawmaker Wole Diya" (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.