Lagos State University Teaching Hospital
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Lagos State University Teaching Hospital |
| Iri |
medical organization (en) |
| Masana'anta | Kula da lafiya |
| Ƙasa | Najeriya |
| Harshen amfani | Turancin Birtaniya da Turanci |
| Mamallaki | Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Legas da Jami'ar, Jihar Lagos |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1955 |
| lasuth.org.ng | |
Asibitin Koyarwa na Jami'ar Jihar Legas wanda aka fi sani da LASUTH asibitin koyarwa ne mallakar gwamnati a jihar Legas, Najeriya, wanda ke da alaƙa da Jami'ar Jihar Legas. Tana cikin Ikeja-babban birnin jihar. [1]
LASUTH kuma tana raba gine-gine tare da Kwalejin Magunguna, Jami'ar Jihar Legas. An kafa asibitin a shekarar 1955, daga wata karamar cibiyar kula da lafiya ta tsohon yankin yamma. An maida ta asibitin koyarwa a watan Yuli 2001.[2][3] [4]


Nasarorin Da Aka Samu
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 12 ga watan Nuwamba 2015, an yi nasarar dashen koda na farko a asibiti.[5] [6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Empty citation (help) "Contact Us". www.lasuth.org.ng. Retrieved 17 March 2022.
- ↑ "Improvements in LASUTH have put Lagos on the global health map- Oke, CMD LASUTH". Vanguard News. 9 December 2018. Retrieved 3 March 2022.
- ↑ "ABOUT LASUTH". 1 December 2016.
- ↑ "Improvements in LASUTH have put Lagos on the global health map- Oke, CMD LASUTH". Vanguard News. 9 December 2018. Retrieved 17 March 2022.
- ↑ Oyebade, Wole (13 November 2015). "LASUTH celebrates first kidney transplant". The Guardian. Nigeria. Retrieved 31 January 2021.
- ↑ "LASUTH performs first kidney transplant". Vanguard News. 13 November 2015. Retrieved 17 March 2022.