Oyibo Chukwu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 22 ga Faburairu, 2023 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya |
Oyibo Chukwu,dan siyasa ne kuma lauya a Najeriya, Oyibo Chukwu yayi ciyaman a kungiyar lauyoyi ta Najeriya kuma yayi takarar sanata a jam'iyar Labour Party (LP).[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.