Paljas
Appearance
Paljas | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1998 |
Asalin suna | Paljas |
Asalin harshe | Afrikaans |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 119 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Katinka Heyns |
Marubin wasannin kwaykwayo | Chris Barnard (en) |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Paljas (ma'ana "sihiri" ko jefa tsafi, [1] taken Turanci : "The Clown" [2] ) fim ne na shekarar 1997 ns Afrikaans na Afirka ta Kudu. Chris Barnard ne ya rubuta Paljas kuma Katinka Heyns ce ta bayar da Umarni. Fim din ya dogara ne akan littafin mai irin sunan fim ɗin.
Ƴan wasan shirin[3]
[gyara sashe | gyara masomin]- Marius Weyers a matsayin Hendrik MacDonald
- Ellis Pearson a matsayin Manuel
- Jan Ellis a matsayin Nollie
- Gerard Rudolff a matsayin Jan Mol
- Aletta Bezuidenhout a matsayin Katrina MacDonald
- Larry Leyden a matsayin Willem MacDonald
- Liezel van der Merwe a matsayin Emma MacDonald
- Marthanus Bason as Dominee
- Ian Roberts a matsayin Frans
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]An ƙaddamar da fim ɗin don lambar yabo ta 70th Academy don Mafi kyawun Fim ɗin Waje, ƙaddamarwa na farko a Afirka ta Kudu tun bayan ƙarshenwariyar launin fata.</ref>[4]
Bibliography
[gyara sashe | gyara masomin]- Paljas (1998), Allmovie, Synopsis by Bhob Stewart, Access date: 27 May 2022
- Paljas, Afi-Fest (World Cinema - "Description"), Access date: 27 May 2022
- Paljas , Variety, Leonard Klady, 16 March 1998
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Road Less Travelled - Hoekplaas, Warmbad, Barandas" - Section: "Paljas the Movie" (with a photo from the movie set), Uniondale, Access date: 27 May 2022
- ↑ Encountering Modernity: Twentieth Century South African Cinemas, Keyan G. Tomaselli, Rozenberg Publishers, 2006, Page: 51 (with some explanations on the word "paljas").
- ↑ Paljas (1998) - Katinka Heyns | Cast and Crew | AllMovie (in Turanci), archived from the original on 2021-10-19, retrieved 2023-03-23
- ↑ "44 Countries Hoping for Oscar Nominations". Academy of Motion Picture Arts and Sciences. 24 November 1997. Archived from the original on 13 February 1998. Retrieved 13 October 2015.