Jump to content

Pape Ciré Dia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pape Ciré Dia
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 19 ga Augusta, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Senegal men's national association football team (en) Fassara1997-200541
ASC Diaraf (en) Fassara1999-2000
Al-Salmiya SC (en) Fassara2000-2003
Kuwait SC (en) Fassara2003-2005
ASC Diaraf (en) Fassara2005-2005
  Çaykur Rizespor (en) Fassara2005-2007387
Raja Club Athletic (en) Fassara2007-2011686
ASC Diaraf (en) Fassara2011-2011135
FELDA United F.C. (en) Fassara2012-201250
ASC Diaraf (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Pape Ciré Dia (an haife shi a ranar 19 ga watan Agustan 1980) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Dia debuted tare da ASC Diaraf, kulob ɗin da ya taka leda a rukuni na farko. A cikin shekara ta 2000 ya bar ƙasarsa zuwa Kuwait sannan ya rattaɓa hannu a ƙungiyar Al Salmiya Club inda ya shafe shekaru uku tare da shi. Bayan haka, ya buga buga kwallo har tsawon shekaru biyu tare da Al Kuwait Kaifan.

Dia ya koma kulob ɗinsa na farko ASC Diaraf bayan kasadarsa a ƙasashen waje, amma bayan ɗan lokaci kaɗan ya sanya hannu a ƙungiyar Çaykur Rizespor ta Turkiyya kuma daga nan ya koma Raja Casablanca.

A cikin watan Fabrairun 2012, Dia ya shiga kulob ɗin Malaysian Felda United FC. Bayan watanni biyu tare da Felda United FC an sake shi.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Player profile – Raja club website at the Wayback Machine (archived 2008-05-03)
  • Pape Ciré Dia at National-Football-Teams.com