Jump to content

Pape Landing Sambou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pape Landing Sambou
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 25 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Police (en) Fassara2005-
Dakar UC (en) Fassara2006-
  B68 Toftir (en) Fassara2007-
ASC HLM (en) Fassara2008-
Olympique de Ngor (en) Fassara2009-
CF Mounana (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Pape Landing Sambou (an haife shi a ranar 25 ga watan Disamba 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Senegal wanda ya wakilci Gabon a matakin ƙasa da ƙasa.[1]

Ayyukan Ƙasa da Ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sambou ya wakilci Senegal a matakin 'yan ƙasa da shekara 23 a lokacin neman cancantar shiga gasar ƙwallon ƙafa ta Wasannin Afirka ta shekarar 2007.[2] [3]

Ya wakilci Gabon a wasan sada zumunci na ƙasa da ƙasa da Afirka ta Kudu a ranar 15 ga watan Yuli 2012. [4]

  1. National Football Teams National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Pape Landing Sambou (Player)
  2. Traoré, Abdourahmane (30 November 2006). "Jeux africains 2007 : les joueurs convoqués en stage" (in French). Agence de Presse Sénégalaise.
  3. "Senegal-Guinée:Karim Séga Diouf convoque 27 Lionceaux" . Orange Senegal. 27 February 2007. Retrieved 17 June 2012.
  4. "Bafana Bafana defeat Gabon in Nelspruit" . SAFA. 15 June 2012. Retrieved 17 June 2012.