Jump to content

Pape Seydou Diop

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pape Seydou Diop
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 12 ga Janairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CS Sedan Ardennes (en) Fassara1995-1996120
R.C. Lens (en) Fassara1996-200110
Valenciennes F.C. (en) Fassara1998-1999141
Norwich City F.C. (en) Fassara1999-199970
  Racing Club de France2000-200020
  Senegal men's national association football team (en) Fassara2000-200031
Olympique Noisy-le-Sec (en) Fassara2001-2002
FC Aarau (en) Fassara2002-
FC Dinamo Bucharest (en) Fassara2003-200380
Levallois SC (en) Fassara2004-2005
Arras Football (en) Fassara2005-2006
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Pape Seydou Diop (an haife shi a cikin shekara ta 1979) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal mai ritaya.

Seydou Diop ya taka leda a Lens, Valenciennes, Norwich, RCF Paris, Aarau, Dinamo București, Levallois da Arras Football.[1]

Ya buga wasanni uku kuma ya ci wa tawagar ƙasar Senegal ƙwallo ɗaya a cikin shekara ta 2000.[2]

Dinamo București
  • Kofin Romania: 2002–03[3]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Pape Seydou Diop at WorldFootball.net