Paris Pişmiş

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

A cikin 1998,ta buga wani tarihin rayuwa mai suna"Reminiscences in the Life of Paris Pişmiş:a Woman Astronomer".Ta rasu a shekarar 1999.A cewarta,an kona ta.'Yarta Elsa Recillas Pishmish,surukin Carlos Cruz-González,da jikanta Irene Cruz-González su ma sun zama masanan taurari.