Jump to content

Patrick Dele-Cole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patrick Dele-Cole
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan jarida

Patrick Dele Dan-Cole (an haifeshi a shekarar 1940) dan siyasar Najeriya ne, dan Jarida haka zalika masanin ilimin Tarihi.

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi katatunsa a Jami'ar Otago a kasar Newzealand, India yasamu sakamako mafi daraja. Ya samu damar yin karati a jamiar Cambridge. [1] [2]

Ayyuka da Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rike muƙamin shugaban ma'aikatar jaridar Daily Times, A matsayinshi na shugaban ma aikatar DailyTimes ya kadamar da tsare tsare Wanda suka hada da dawo da Kumar wani rubutu na wata da aka wallafa, wanda hakan ya farfado da wannan mukala, sanan ya samu nasarar jawo ra ayin wasu yan jaridu Wanda suka hada da Dele Giwa, Dr Sterney da kuma Macehbuh

Ya taɓa riƙe mukamin jakadan, Jakadancin Najeriya a kasar Brazil da Argentina.

Yayi takarar shugaban a jam'iya a karkashin Jam'iyyar (Social Democratic Party) a farkon Shekarar 1990's.

  1. "Patrick Dele Cole: The Consummate Newspaperman At 80 , By Abdu Rafiu - Premium Times Opinion"
  2. Adams, Joy (2021-03-29). "Successful Entrepreneurs in Nigeria - Their First Jobs (Part 7)". The Journal. Archived from the original on 2021-03-29. Retrieved 2021-07