Patrick J. Adams
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Toronto, 27 ga Augusta, 1981 (44 shekaru) |
| ƙasa | Kanada |
| Mazauni | Los Angeles |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Troian Bellisario (mul) |
| Ma'aurata |
Troian Bellisario (mul) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Southern California (en) USC School of Dramatic Arts (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, stage actor (en) |
| Ayyanawa daga |
gani
|
| IMDb | nm1140666 |
| halfadams.com | |
Patrick Johannes Adams (haihuwa: 27 ga watan Agusta 1981) dan wasan kwaikwayo ne na Kanada da Amurka.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Patrick Johannes Adams a Toronto dake Ontario a Kanada. Rowan Marsh ce mahaifiyarshi. Claude Adams shine mahaifinshi kuma Dan jarida ne.
Ya yi karatu a makarantar sakadire ta arewa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.