Patrick Vieira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Patrick Vieira
Patrick Vieira.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliFaransa Gyara
country for sportFaransa Gyara
sunan asaliPatrick Vieira Gyara
sunaPatrick Gyara
sunan dangiVieira Gyara
lokacin haihuwa23 ga Yuni, 1976 Gyara
wurin haihuwaDakar Gyara
sana'aassociation football player, association football manager Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyamidfielder Gyara
leagueLiga Santander Gyara
award receivedKnight of the Legion of Honour Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara

Patrick Vieira (an haife shi a shekara ta 1976 a birnin Dakar, a ƙasar Senegal) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 2009.