Jump to content

Paulette Marcelline Adjovi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paulette Marcelline Adjovi
Rayuwa
Haihuwa 1955 (68/69 shekaru)
ƙasa Benin
Karatu
Makaranta Jami'ar Abomey-Calavi
West London Institute of Higher Education (en) Fassara
Paris-Sorbonne University - Paris IV (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, mai aikin fassara da Mai wanzar da zaman lafiya

Paulette Marcelline Adjovi-Yekpe[1] (an haife ta a ranar 16 ga watan Janairu 1955) 'yar siyasa ce kuma jami'iyyar diflomasiya ta Benin. Ta kasance ministar harkokin waje a takaice a shekarar 2023.[2]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Adjovi a ranar 16 ga watan Janairu 1955, a Porto-Novo, Benin.[3] Kafin naɗin ta, Adjovi ta kasance jakadiyar Benin a Najeriya. Ita ce kanwar tsohon mataimakin Mathieu Adjovi.[2] Ita ce mace ta biyu da ta yi aiki a wannan matsayi, bayan Mariam Aladji Boni Diallo. [3]

  1. "Forty-four Civil Societies Write Benin Republic President Over Buratai's Appointment, List 19 Massacres Under Him As Army Chief | Sahara Reporters". Sahara Reporters. 2021-06-23. Retrieved 2023-07-13.
  2. 2.0 2.1 "Affaires étrangères : Paulette Marcelline Adjovi pressentie pour remplacer Agbénonci". Matin Libre (in Faransanci). 2023-05-23. Archived from the original on 2023-06-17. Retrieved 2023-06-17.
  3. 3.0 3.1 Agbayahoun, B. (2023-05-24). "Paulette Marcelline Adjovi promue ministre des Affaires étrangères". Bénin Intelligent (in Faransanci). Retrieved 2023-07-13.