Peju Ogunmola
Appearance
Peju Ogunmola | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Peju Ogunmola |
Haihuwa | Najeriya, |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Ahali | Yomi Ogunmola (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Peju Ogunmola ƴar wasan fim ce ta Yarbawa wacce ta fito a finafinan Nollywood na nau'ikan Yarbawa.[1]
Mahaifinta shi ne fitaccen jarumin wasan kwaikwayo Kola Ogunmola.[2]
Ita ce matar Sunday Omobolanle, ɗan wasan kwaikwayo na Najeriya, marubucin wasan kwaikwayo, daraktan fina-finai, kuma furodusa. Ita ce mahaifiyar Sunkanmi Omobolanle wanda shima jarumi ne.[3][4]
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Is Peju Ogunmola's spoken English a problem?". Nigeria Films. Archived from the original on February 15, 2016. Retrieved February 13, 2016.
- ↑ Afolabi Gafarr Akinloye (2001). An introduction to the study of theatre, with a short illustrative play. Katee Publications. p. 23.
- ↑ "Chips Off The Old Blocks: Nigerian Entertainers Who Took After Their Father". The Street Journal. Archived from the original on February 16, 2016. Retrieved February 11, 2016.
- ↑ "Five Most Celebrated Couples In Nollywood". PM. News. Retrieved February 11, 2016.