Penda Bah
Appearance
Penda Bah | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Gambiya, 17 ga Augusta, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Penda Bah (an Haife ta 17 ga Agusta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Gambiya wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya kuma kyaftin ɗin kungiyar mata ta Gambiya.[1][2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Gabanin kakar wasan NWPL na shekarar 2019, Bah ta rattaba hannu kan sabuwar kungiyar Premier ta Mata ta Najeriya, Dream Stars FC.[3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Gambia 'want to prove everybody wrong' against Super Falcons - Penda Bah". Yahoo Sports. Archived from the original on 2019-02-21. Retrieved 2019-02-20.
- ↑ "Joining Nigeria's Dream Stars Ladies a Dream Come True — Gambia Captain". Dailypost Newspaper. February 15, 2019. Retrieved 2019-02-20.
- ↑ "Gambia's Penda Bah joins Nigerian side Dream Stars from Interior FC". Goal.com. Retrieved 2019-02-20.
- ↑ "Penda Bah moves to Nigerian Premier League". Point Newspaper Gambia. Archived from the original on 2019-02-19. Retrieved 2019-02-20.