Penda Sylla
Appearance
Penda Sylla | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Adja-Penda Sylla | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Strasbourg, 3 Oktoba 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal | ||||||||||||||||||||||||||
Mazauni | Strasbourg | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) |
Penda Sylla (an haife ta a ranar 3 ga Oktoba 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a ASPTT Strasbourg da tawagar kasar Senegal . [1]
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]