Jump to content

Peter Barlow

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Barlow
Rayuwa
Haihuwa Portsmouth, 9 ga Janairu, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Nantwich Town F.C. (en) Fassara-
Stafford Rangers F.C. (en) Fassara-
Heybridge Swifts F.C. (en) Fassara-
Chelmsford City F.C. (en) Fassara-
Hednesford Town F.C. (en) Fassara-
Colchester United F.C. (en) Fassara1966-1969214
Workington A.F.C. (en) Fassara1969-19704211
Hartlepool United F.C. (en) Fassara1970-1971110
Coggeshall Town F.C. (en) Fassara1978-1983
Wivenhoe Town F.C. (en) Fassara1991-1991
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Peter Barlow an haife shi 9 ga Janairu 1950 tsohon ɗan ƙasar Ingila ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa dan gaba a Kwallon Kafa na Colchester United, Workington da Hartlepool United. Ya kasance manajan-player a Coggeshall Town, wanda mahaifinsa [[Bert Barlow|Bert] ya taimaka masa wanda shi ma kwararren dan wasan ne.

Aikin Kwallon Kafa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Portsmouth, Barlow ya fara aikinsa a Colchester United, inda mahaifinsa Bert ya taka leda a farkon 1950s. A ranar 27 ga Disamba 1966, Barlow ya zama ɗan wasa mafi ƙaranci a lokacin Colchester lokacin da ya fara buga wasa da [A.F.C. Bournemouth | Bournemouth]] yana da shekaru 16 da kwanaki 342 yayin nasara 2-0 a Layer Road.[1] Barlow ya kasance ƙaramin ɗan wasa na U'S har Lindsay Smith ya fara halarta a ƙungiyar a watan Afrilu 1971 yana da shekaru 16 da kwanaki 214. A halin yanzu shine ɗan wasa na uku mafi ƙarami a bayan Smith da Thomas Bender. [2] Barlow ya zama cikakken kwararre a kulob din bayan cikarsa shekaru 18 a watan Janairun 1968, tun daga watan Satumba na 1965. Ya ci kwallaye hudu a wasanni 16 a lokacin 1967-68 kakar, amma a karkashin sabon manaja Dick Graham, Barlow ya sami kansa a cikin jerin canja wurin kuma ya koma Workington a cikin Fabrairu 1969. Bayan ya buga wasanni 21 a Colchester, Barlow ya kara zura kwallaye 11 a wasanni 42 na gasar a Workington a tsawon shekara daya da rabi tare da Reds.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Colchester United – Match details – Colchester Utd 2–0 Bournemouth". Coludata.co.uk. Archived from the original on 22 August 2013. Retrieved 22 August 2013.
  2. "Youngest Debutants for The U's". Coludaybyday.co.uk. Archived from the original on 12 May 2014. Retrieved 22 August 2013.
  3. "PETER BARLOW". Post War English & Scottish Football League A–Z Player's Database. Retrieved 22 August 2013.