Peter Ebimobowei
Appearance
Peter Ebimobowei | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Bayelsa, 11 Nuwamba, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Peter Ebimobowei wanda akafi sani da Ebi (An haifeshi ranar 11 ga watan Nuwamba, 1993). Ɗan wasan kwallon kafa ne daga jihar Bayelsa wanda ke buga wa kasarsa Najeriya.[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Peter ya jona kungiyar kwallon kafa ta "Al-Ahly" ta kasar Egypt a shekarar 2015 daga gungiyar "Bayelsa United" a Nigeria.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-07-27. Retrieved 2021-05-19.
- ↑ http://www.kingfut.com/2015/01/13/nigerian-peter-ebimobowei-al-ahly/