Pia Juul
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Pia Elisabeth Juul |
| Haihuwa |
Korsør (en) |
| ƙasa | Daular Denmark |
| Mutuwa | Kwapanhagan, 30 Satumba 2020 |
| Makwanci |
Assistens Cemetery (en) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Kurt Holger Juul |
| Karatu | |
| Harsuna |
dansk (mul) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai aikin fassara, marubuci da maiwaƙe |
|
Mahalarcin
| |
| Kyaututtuka |
gani
|
| IMDb | nm1937726 |


Pia Juul (Mayu 30, 1962 - 30 ga Satumba, 2020) Marubuciya ce kuma mai fassara. Ta samu kyaututtuka da dama. Ta kasance memba na ƙasar Danish. Ta kuma koyar a makarantar rubutu ta Danish Forfatterskolen da ke Copenhagen. An haifi Juul a Korsør, Denmark.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]
Juul ta mutu a ranar 30 ga Satumba, 2020 a Copenhagen tana da shekara 58. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Forfatter Pia Juul er død, 58 år (in Danish)