Po di Sangui
Appearance
Po di Sangui | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1996 |
Asalin harshe | Guinea-Bissau Creole (en) |
Ƙasar asali | Portugal, Faransa, Guinea-Bissau da Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 106 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Flora Gomes |
Marubin wasannin kwaykwayo | Flora Gomes |
Kintato | |
Narrative location (en) | Guinea-Bissau |
External links | |
Po di Sangui (Bishiyar Jini), fim ne da aka shirya shi a shekarar 1996 na Bissau-Guinean-Faransa fim ɗin wasan kwaikwayo wanda Flora Gomes ya jagoranta kuma Jean-Pierre Gallepe ya shirya.[1][2] Fim ɗin ya fito da Dulceneia Bidjanque a matsayin jagora tare da Djuco Bodjan, Dadu Cissé, Adama Kouyaté da Edna Evora a matsayin masu tallafawa.[3]
An ɗauki fim ɗin a matsayin tatsuniya na Afirka a ƙauyen daji na Amanha Lundju.[4] Fim ɗin ya samu yabo sosai kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Dulceneia Bidjanque a matsayin Luana
- Djuco Bodjan a matsayin N'te
- Dadu Cissé a matsayin Puntcha
- Edna Evora a matsayin Sally
- Bia Gomes a matsayin Antonia
- Adama Kouyaté a matsayin Calacalado
- Ramiro Naka a matsayin Dou
Nunawa a ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Faransa - Mayu 1996 (Bikin Fim na Cannes)
- Argentina – 8 Nuwamba 1996 (Mar del Plata Film Festival)
- Faransa - Nuwamba 13, 1996
- Portugal - 31 ga watan Yuli, 1998
- Amurka - 30 Afrilu 1999 (Bikin Fina-finan Afirka na New York)
- Jamhuriyar Czech - 25 ga Janairu 2004 (Febio Film Festival)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Po di Sangui". Cannes. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Tree of Blood / Po Di Sangui". africanfilmny. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Po di Sangui: Film". timeout. 10 September 2012. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Po di sangui: Flora Gomes – Guinea-Bissau – 1996". trigon. Retrieved 17 October 2020.