Jump to content

Prime 9ja Online

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Prime 9ja Online
Bayanai
Iri takardar jarida
Ƙasa Najeriya
Political alignment (en) Fassara centrism (en) Fassara
Harshen amfani Turanci
Mulki
Hedkwata jahar Edo
Subdivisions
Mamallaki Chima Joseph Ugo (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira ga Maris, 2016
Wanda ya samar

prime9ja.com.ng


prime 9ja online
Prime 9ja online
Prime 9ja online

Prime 9ja Online Jarida ce ta yanar gizo ta Najeriya wacce Prime 9ja Online Media ke bugawa a jihar Edo, Najeriya mai bayar da labarai da nazari akan siyasa, kasuwanci, nishadantarwa, wasanni, da sauransu.[1][2] Chima Joseph Ugo ce ta ƙaddamar da gidan yanar gizon a shekarar 2016 da nufin wadata 'yan Najeriya da 'yan Afirka sahihan labarai da bayanai masu inganci.

Prime 9ja Online gidan yanar gizo ne na yaɗa labarai da Chima Joseph Ugo ta kafa a shekarar 2016, mai hedikwata a Okada, Edo, Najeriya.

A cikin watan Yuni 2022, Stamp Nigeria ta sanya Prime 9ja Online a cikin manyan jaridu 19 da ke haɓɓaka cikin sauri a Najeriya.[2]

A watan Maris 2023, jaridar sun ƙaddamar da sashin labarai a cikin turanci Pidgin.[3][4][5]

Baya ga wallafa labarai cikin harshen turanci, Prime 9ja Online kwanan nan sun ƙaddamar da fara wallafa labarai da Pidgin na gidan yanar gizon su,[6] Prime 9ja Online Pidgin.[7][8] Manufar ita ce ’yan Najeriya waɗanda za su iya fahimtar Turancin Pidgin fiye da Turanci na asali, su samu labarai cikin sauƙi.[9] Wannan yunƙurin yana tabbatar da cewa suna kawo labarai zuwa ga asalin yan yankin, da ƙarin bawa mutane damar samun ingantattun labarai da bayanai masu inganci.[10]

  1. "About Us - Prime 9ja Online". Prime 9ja Online. Retrieved April 7, 2023.
  2. 2.0 2.1 "Nigeria's 19 Fastest Growing Digital Entertainment Startups". July 18, 2022. Archived from the original on 2023-04-07. Retrieved 2023-04-07.
  3. "Pidgin website launches in Nigeria". The Nation Newspaper. April 4, 2023. Retrieved April 7, 2023.
  4. "Pidgin English news blog, Prime 9ja Online launched". Scoop.it. April 5, 2023. Retrieved April 7, 2023.
  5. Enwongo, Ating (2023-04-09). "Prime 9ja Launches Online News In Pidgin". The Whistler Newspaper (in Turanci). Retrieved 2023-04-09.
  6. "Pidgin English news blog, Prime 9ja Online launched". SundiataPost. April 4, 2023. Retrieved April 7, 2023.
  7. Online, Prime 9ja (April 6, 2023). "Prime 9ja Online Pidgin". Prime 9ja Online Pidgin. Retrieved April 7, 2023.
  8. The Eagle Online (March 18, 2023). "First news website in Pidgin Language launches in Nigeria -". The Eagle Online. Retrieved April 7, 2023.
  9. "MSN". MSN. April 7, 2023. Retrieved April 7, 2023.
  10. Benson, Uwakwe (March 18, 2023). "First News Website In Pidgin Language Launches In Nigeria". TheTimes.com.ng. Archived from the original on April 7, 2023. Retrieved April 7, 2023.

Hanyoyin haɗi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]