Prisca Emeafu
Appearance
Prisca Emeafu | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 30 ga Maris, 1972 (52 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Prisca Emeafu (an haife ta 30 Maris 1972) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce da ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance cikin tawaga a gasar cin kofin duniya ta mata ta shekarar 1995 na FIFA da 1999 FIFA World Cup na mata.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "FIFA Women's World Cup USA 1999 - Nigeria". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Prisca Emeafu – FIFA competition record