Jump to content

Promise Amukamara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Promise Amukamara
Rayuwa
Haihuwa New Jersey, 22 ga Yuni, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Arizona State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Arizona State Sun Devils women's basketball (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Tsayi 1.7 m

Promise Amukamara (an haife ta a ranar 22 ga watan Yuni shekarar 1993) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Nijeriya ce mai taka leda a Charnay BB da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya . [1]

Ta halarci gasar cin kofin ƙwallon kwando ta mata na FIBA na 2018 . [2]

Ita ma kanwar Las Vegas Raiders cornerback Prince Amukamara .

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]