Jump to content

Qadiriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Qadiriya
Founded 12 century
Mai kafa gindi Abdulƙadir Gilani
Classification
Sunan asali القادريه

Ƙadiri ko Qadiriyya tarika ko tariqah (Hanya/Tafarki) ɗaya ne daga cikin manya-manyan darussan Sufaye ko makarantu. Sheikh Abd al-Qadir al-Gillani wani malamin Sufi kuma mai tsarki ne ya kafa ta a Bagadaza.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.