Abdulƙadir Gilani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Abdulƙadir Gilani
Abdul Qadir Gilani (calligraphic, transparent background).png
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Maris, 1078
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Bagdaza, 14 ga Faburairu, 1166
Ƴan uwa
Mahaifi Abu Saleh
Yare Banu Hashim
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Abu Saeed Mubarak Makhzoomi (en) Fassara
Ibn Aqil (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, Islamic jurist (en) Fassara da Salafiyya
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah

Abdul ƙadir Jelani (da Larabci: عبد القادر الجيلانى) ya kasance babban malamin mazhaban Hambaliyya wanda daga shi ne aka samo Darikan Kadiriyya.