Racine Coly

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Racine Coly
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 8 Disamba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Brescia Calcio (en) Fassara2013-2017931
  Senegal national under-20 football team (en) Fassara2015-201510
  OGC Nice (en) Fassara2017-70
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 185 cm

Racine Coly (an haife shi ranar 8 ga watan Disambar shekarar 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a ƙarshe a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Primeira Liga Estoril.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 31 ga watan Agustan 2017, Coly ya koma ƙungiyar Nice ta Faransa Ligue 1.[1]

A ranar 26 ga watan Janairun shekarar 2021, Coly ya koma kulob ɗin Amiens na Ligue 2 na Faransa, kan yarjejeniyar aro har zuwa Ƙarshen kakar wasa.[2]

Ya koma kulob ɗin Primeira Liga Estoril a ranar 3 ga watan Yunin 2021.[3]

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Coly ya buga wasa ɗaya a ƙungiyar ƴan ƙasa da shekaru 20 ta Senegal a gasar cin kofin Afirka na ƴan ƙasa da shekaru 20 a cikin shekarar 2015 a wasan kusa da na ƙarshe da suka doke Mali U20 da ci 2-1 a ranar 19 ga watan Maris ɗin 2015.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.nicematin.com/football/racine-coly-signe-5-ans-au-gym-163495
  2. https://www.lequipe.fr/Football/Actualites/Transferts-racine-coly-nice-prete-a-amiens/1216536
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-10. Retrieved 2023-03-21.
  4. https://www.cafonline.com/competitions/

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]