Rahat Khan
Appearance
Iya
Rahat Khan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kishoreganj District (en) , 19 Disamba 1940 |
ƙasa |
Bangladash British Raj (en) Pakistan |
Harshen uwa | Bangla |
Mutuwa | Dhaka, 28 ga Augusta, 2020 |
Karatu | |
Makaranta | University of Dhaka (en) |
Harsuna | Bangla |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Kyaututtuka |
Rahat Khan (19 Disamba 1940 - 28 Agusta 2020) ɗan jarida ne ɗan Bangladesh kuma marubucin litattafai. Ya rubuta labarai fiye da 32. Ya kasance edita a jaridar Daily Ittefaq .
Ya lashe lambar yabo ta adabi ta Bangla Academy a 1973 da kuma Ekushey Padak a 1996 ta Gwamnatin Bangladesh .
Khan ya mutu a ranar 28 ga watan Agusta 2020 a Dhaka yana da shekara 79.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.