Rahma Abdulmajid
Appearance
|
|
|
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Agege, 1980 (44/45 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci |
An haifi Rahma Sherif Abdul-Majid a shekarar 1980 a Agege, jihar Lagos, ƙasar Najeriya, mahaifinta Balarabe ne kuma mahaifiya Hausa Fulani. Ta fara karatun Alkur'ani a gidan mahaifinta kuma ta shiga makarantar firamare tana 'yar shekara tara. Ta samu difiloma a shari’ar a shekarar 2001. Ta wuce zuwa shahararriyar Jami’ar Al-azhar da ke Alkahira don karatun digirin farko a inda ta samu digirin BA a tarihi da karatun duniya. Ta fara rubutu a shekarar 1996 kuma ta buga littattafai sama da ashirin. Tana cikin kungiyoyi masu zaman kansu da kungiyoyi masu wayar da kai kuma a yanzu haka ita ce shugabar kungiyar Mace Mutum, wacce take karkashin kungiyar marubutan matan Hausawa a Najeriya.