Ramata-Toulaye Sy
Appearance
Ramata-Toulaye Sy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bezons (en) , 14 ga Yuni, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Faransa |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Mahalarcin
| |
IMDb | nm9967860 |
Ramata-Toulaye Sy (frfr [ʁamata tulɛi si][1] ) utace darektar fina-finai ta Faransa-Senegalese kuma marubucin fim. [2]
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ramata-Toulaye Sy a Bezons kuma ta yi karatu a La Femis a Paris.[3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Sy gajeran fim ɗinta na 2021 Astel ta lashe kyautar Share Her Journey a 2021 Toronto International Film Festival, [4] da kuma SACD Award da kuma Kyautar Jury ta Musamman a 2022 Clermont-Ferrand International Short Film Festival. [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Cannes 2023: Meet Ramata Toulaye-Sy who talks about her film 'Banel & Adama'". Unifrance. 31 May 2023. Retrieved 17 February 2024.
- ↑ "Ramata-Toulaye Sy : Portrait de la réalisatrice d’"Astel"". Centre national du cinéma et de l'image animée, 21 March 2022.
- ↑ "Banel & Adama". TIFF. Retrieved 2023-09-22.
- ↑ Matt Grobar, "‘Belfast’ Claims TIFF People’s Choice Award, As Jessica Chastain, Benedict Cumberbatch & Denis Villeneuve Nab Other Top Prizes — Complete Winners List". Deadline Hollywood, 18 September 2021.
- ↑ "Le palmarès du Festival de Clermont-Ferrand 2022 dévoilé". Centre national du cinéma et de l'image animée, 7 February 2022.