Ramy Ayach

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ramy Ayach

Ramy Ayach ( Larabci: رامي عياش‎ ) mawaƙin Lebanon ne. An haifeshi ne a 18 ga watan Agusta, 1980 a Baakleen, Lebanon . [1] Ayach shine na fari a wajen mahaifinsa sa. Ya tashi cikin tsaunukan Lebanon. Ya fahimci waƙarsa kuma ya fara waƙa a wuraren jama'a. Sannan ya zama ɗayan mashahuran mawaƙa Larabawa a Gabas ta Tsakiya .

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Sauran yanar gizo[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Biography