Rashid Haider
Appearance
Rashid Haider | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Pabna District (en) , 15 ga Yuli, 1941 |
ƙasa |
British Raj (en) Pakistan Bangladash |
Harshen uwa | Bangla |
Mutuwa | Dhaka, 13 Oktoba 2020 |
Karatu | |
Harsuna | Bangla |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Kyaututtuka |
gani
|
Rashid Haider (15 ga Yuli 1941 - 13 Oktoba 2020) marubuci ne ɗan ƙasar Bangladesh. Littattafan da ya rubuta sun haɗa da Khancay (1975), Nashta Josnay Ekon Aranya (1982), Sadh Ahlad (1985), Andha Kathamala (1987), Asamabriksha (1987) da Mabuhai (1988). Gwamnatin Bangladesh ta ba shi lambar yabo ta Ekushey Padak a shekarar 2014. An haifeshi a Pabna .
A watan Fabrairun 2020, Haider ya sami bugun jini . Ya mutu daga baya a waccan shekarar, a ranar 13 ga Oktoba, yana da shekara 79.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.