Rauf Abu Al-Seoud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rauf Abu Al-Seoud
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Misra
Shekarun haihuwa 1915
Lokacin mutuwa 19 Nuwamba, 1982
Yarinya/yaro Waguih Aboul Seoud
Yaren haihuwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Harsuna Larabci da Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1948 Summer Olympics (en) Fassara da 1936 Summer Olympics (en) Fassara

Rauf Abu Al-Seoud[1] (ranar 29 ga watan Afrilun 1915 – ranar 19 ga watan Nuwamban 1982)[2] ɗan ƙasar Masar ne. Ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1936 a Berlin, inda ya zama na 12 a fagen tseren mita 10. Ya kuma yi takara a gasar Olympics ta lokacin bazarar 1948.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "في السباحة". Al-Ahram (in Larabci). Cairo. 2 March 1936. p. 14. Missing or empty |url= (help)
  2. "(Untitled)". Al-Ahram (in Larabci). 20 November 1982. p. 19. Missing or empty |url= (help)
  3. "Rauf Abdul Seoud". Sports reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 May 2013.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]