Raymond Ramazani Baya
Appearance
|
| |||||
22 ga Yuli, 2004 - 6 ga Faburairu, 2007 ← Antoine Ghonda (en)
1990 - 1996 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Kinshasa, 17 ga Yuni, 1943 | ||||
| ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
| Mutuwa |
Fontenay-lès-Briis (mul) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da minista | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
Movement for the Liberation of the Congo (en) | ||||




Raymond Ramazani Baya (16 Yuni 1943 - 1 January 2019) ɗan siyasan Congo ne. Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Demokiradiyar Congo a ƙarƙashin gwamnatin rikon ƙwarya bayan naɗa shi kan wannan mukamin a ranar 23 ga Yulin 2004. Ya bar ofis a ranar 6 ga Fabrairu, 2007. Kafin haka, ya kasance Jakadan Zaire zuwa Faransa daga 1990 zuwa 1996.
Baya ya mutu ne a ranar 1 ga Janairun 2019 a wani asibitin Paris yana da shekara 75. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ RDC: Décès du sénateur Raymond Ramazani Baya á Paris Archived 2019-01-15 at the Wayback Machine (in French)