Rebecca Kalu (an haife tane a 12 ga watan Yunin,shekara ta alif ɗari tara da casa'in 1990A.C)[1] tana wakiltan Najeriya ne a kungiyar kwallon kafa ta mata ‘yan kasa da shekaru 20 ta Najeriya a matsayin‘ yar wasan tsakiya a gasar cin kofin duniya ta mata na U-20 FIFA da 2008 da 2010, kuma tana cikin tawagar Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 2011 Ta kasa fitowa fili a gasar.[1][2][3]A matakin kulab, ta buga wa Piteå IF wasa a 2009 a Sweden.