Jump to content

Ricky-Jade Jones

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ricky-Jade Jones
Rayuwa
Haihuwa Peterborough, 8 Nuwamba, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Peterborough United F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ricky-Jade Jones (an haife shi ranar 8 ga watan Nuwamba, 2002) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ko dan wasan tsakiya na ƙungiyar League One ta Peterborough United. Manajan wato daren fargusson ya bayyana cewa Jones "shine ya zama dan wasa mafi sauri da na taɓa gudanarwa kuma na gudanar da wasu masu sauri. Yana da baiwa, babu wata shakka game da hakan. " A bayyanarsa ta biyu da farawa na farko ya zira kwallaye na farko ga kulob din a wasan EFL Trophy da Cambridge United a ranar 12 ga Nuwamba 2019.

[1][2][3]

Sanaar kwallon kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Jones yayi kwallo ne a makarantar Peterborough United. Ya fara buga wasan farko na tawagar, yana da shekaru 16, a Arsenal U21s a wasan EFL Trophy a watan Oktoba 2019, inda ya sanya hannu kan kwangilar sana'arsa ta farko a ranar haihuwarsa ta 17.

Dan wasan ya ci gaba da zira kwallaye na biyu a wasanni da yawa, inda ya zira kwallayen da stevenage a gasar cin kofin FA a ranar 19 ga Nuwamba 2019. [4] Ya ci gaba da yin wasan farko a ranar 23 ga Nuwamba 2019 a kan Burton Albion . [5]

Kididdigar wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Peterborough United 2019–20 League One 11 0 2 2 0 0 3 2 16 4
2020–21 League One 15 1 0 0 0 0 2 0 17 1
2021–22 Championship 18 0 3 1 1 0 22 1
2022–23 League One 26 3 2 0 2 1 5 2 35 6
2023–24 League One 43 10 4 1 3 0 4 2 54 13
Career total 113 14 11 4 6 1 14 6 144

Kyaututtuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Peterborough United

[gyara sashe | gyara masomin]

Kofin EFL Trophy: 2023–24 [6]

  1. "Peterborough United manager impressed with his kids as Arsenal are beaten at the Weston Homes Stadium". Peterborough Telegraph. Retrieved 2 October 2019.
  2. "Young Striker Pens Professional Contract". Peterborough United. Retrieved 8 November 2019.
  3. "Peterborough United live: Posh 2, Cambridge United 1: Debut goal for 17 year-old as Posh beat their local rivals". peterboroughtoday.co.uk. 13 November 2019. Retrieved 13 November 2019.
  4. "Posh Into Second Round After Victory Over Stevenage". theposh.com. 19 November 2019. Retrieved 19 November 2019.
  5. "Peterborough United vs Burton Albion". theposh.com. 23 November 2019. Retrieved 23 November 2019.
  6. Harby, Chris (7 April 2024). "Peterborough United 2–1 Wycombe Wanderers". BBC Sport. Retrieved 7 April 2024.