Jump to content

Rita Akaffou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rita Akaffou
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 5 Disamba 1986 (38 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jeunesse Club d'Abidjan (en) Fassara2002-2005
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Ivory Coast2005-
Juventus de Yopougon (en) Fassara2005-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.66 m

Rita Akaffou (an haife ta 5 Disamba 1986) ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce, wacce ke taka leda a Fatih Karagümrük a gasar Super League ta mata ta Turkiyya . Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast.[1] [2]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Akaffou ta taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Cypriot Barcelona kafin ta koma Pyrgos Limassol FC

Ta koma Turkiyya, kuma ta shiga sabuwar kungiyar Fatih Karagümrük don taka leda a kungiyar Sıper ta mata .

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Rita Akaffou

Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015 .

  1. "List of Players – 2015 FIFA Women's World Cup" (PDF). Fédération Internationale de Football Association. Archived from the original (PDF) on 28 May 2015. Retrieved 18 June 2015.
  2. "Profile". FIFA.com. Archived from the original on 10 June 2015. Retrieved 18 June 2015.