Robin van Persie
Appearance
|
|
|












Robin van Persie dan wasa ne kuma mai horar da Kungiya ne a yanzu haka wanda ya taka leda a matsayin dan wasa na gaba mai cin kwallaye ana la akari da yana daya daya daga cikin manyan yan wasa na gaba a duniya rovin van per sie a dabarbarun kwallo inda ya shafa yawan cin zaman sa a kungiyar kwallon kafa ta Burtaniya wato Arsenal. An haife shi ranar 6 ga watan Agusta, 1983.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.