Rodwell Chinyengetere
Appearance
Rodwell Chinyengetere | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kadoma (en) , 8 ga Maris, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Rodwell Chinyengetere (an haife shi a ranar 8 ga watan Maris shekarar 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na CAPS United da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Zimbabwe.[1]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Chinyengetere ya koma kasar waje don buga wa Baroka ta Afirka ta Kudu wasa a shekarar 2019, [2] kawai sai aka ba da shi aro ga kungiyar Platinum a watan Yulin 2019. Ya sanya musu hannu na dindindin a cikin watan Janairu 2021.[3]
Ya koma kulob ɗin CAPS United a shekarar 2022 bayan ba a sabunta kwantiraginsa da Platinum ba.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Zimbabwe – R. Chinyengetere – Profile with news, career statistics and history – Soccerway" . int.soccerway.com . Retrieved 16 February 2019.
- ↑ "Chinyengetere charms Baroka" . The Standard . 6 January 2019. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ "Rodwell Chinyengetere finds new home after forgettable spell at Baroka" . Soccer24 . 23 January 2021. Retrieved 19 February 2022.
- ↑ "CAPS United secure Manondo, close in on Chafa" . Herald. 28 January 2022. Retrieved 19 February 2022.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Rodwell Chinyengetere at National-Football-Teams.com