Rudo Neshamba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rudo Neshamba
Rayuwa
Haihuwa Bulawayo, 10 ga Faburairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Rudo Neshamba (an haife ta a ranar 10 ga watan Fabrairu shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu 1992A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar gwagwalad Zimbabwe wanda ke taka leda a kulob ɗin Ligat Nashim FC Ramat HaSharon da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Zimbabwe.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Neshamba ya fara buga ƙwallon ƙafa a makarantar firamare kuma ya shiga Kwalejin Inline a shekarar 2006. A cikin gwshekara ta 2013, ta shafe watanni shida a kan aro tare da Double Action Ladies FC a Botswana, inda ta zira kwallaye 14 a cikin kasa da rabin kakar wasa.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A bugu na shekarar 2008 na hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Kudancin Afirka (COSAFA), Neshamba ta fara buga wasanta na farko a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zimbabwe . Ta zura kwallaye uku a gasar cin kofin mata ta CAF na shekarar 2015, ciki har da biyu a wasan da ta doke Kamaru wadda ta yi nasarar tsallakewa zuwa gasar karshe a Brazil.

A watan Maris na shekarar 2016, an ba da rahoton cewa, raunin da ya yi fama da shi a gwiwa yana yin barazana ga matsayin Neshamba a wasannin Olympics, kuma hukumar kwallon kafa ta Zimbabwe (ZIFA) ta kasa biyan kudin kula da lafiyarta. Wata mai ba da agajin da ke zaune a Landan ta ba da dalar Amurka Z$90 don duban gwiwar da take bukata.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Zimbabwe women's football squad 2016 Summer Olympics