Rumanatu Tahiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rumanatu Tahiru
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Yuni, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.57 m

Rumanatu Tahiru (an haife ta a ranar 4 ga watan Yunin shekara ta 1984) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana wacce ke taka leda a matsayin mai wasan gaba. Ita memba ce a Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana . Ta kasance ɗaya daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekarara 2007. A matakin kulob ɗin tana taka leda a ƙungiyar Athleta Ladies a Ghana . [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on October 14, 2012. Retrieved 2007-09-28.