Rumbi Katedza
Appearance
Rumbi Katedza | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zimbabwe, 17 ga Janairu, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Zimbabwe |
Karatu | |
Makaranta |
McGill University Goldsmiths, University of London (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da mai tsara fim |
Employers | University of Zimbabwe (en) |
IMDb | nm3793740 |
Rumbi Katedza mai shirya fina-finai ne kuma Darakta na Zimbabue, an haife shi ranar 17 ga watan Janairun, 1974.[1][2][3]
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi karatun firamare da sakandare a Harare, Zimbabwe. Katedza ta kammala karatu tare da digiri na farko a Turanci daga Jami'ar McGill, Kanada a shekarar 1995. A shekara ta 2008 Katedza ta sami Kyautar Chevening Scholarship wanda ya ba ta damar ci gaba da karatunta a fim. Har ila yau, tana da digiri na biyu MA a fannin shirya fim daga Kwalejin Goldsmiths, Jami'ar London.[4]
Ayyuka da fim
[gyara sashe | gyara masomin]- Tariro (2008);[5]
- Big House, Small House (2009);
- The Axe and the Tree (2011);
- The Team (2011)[6]
- Playing Warriors (2012)[7]
Her early works include:
- Danai (2002);[8]
- Postcards from Zimbabwe (2006);
- Trapped (2006 – Rumbi Katedza, Marcus Korhonen);
- Asylum (2007);[4]
- Insecurity Guard (2007)[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rumbi Katedza". African Film Festival, Inc. (in Turanci). 2014-09-11. Archived from the original on 2017-09-28. Retrieved 2018-03-08.
- ↑ "A Feminist Break with Shona Tradition in the work of Rumbi Katedza?" (in Turanci). 2014-02-02. Cite journal requires
|journal=
(help) - ↑ "Film in Zimbabwe - The Nordic Africa Institute". nai.uu.se. Archived from the original on 2018-03-07. Retrieved 2018-03-12.
- ↑ 4.0 4.1 4.2 "Rumbi Katedza's star shines". www.thezimbabwean.co (in Turanci). Retrieved 2018-03-08.
- ↑ "Rumbi Katedza - Festival Scope: Festivals on Demand for Film Professionals World Wide". pro.festivalscope.com (in Turanci). Retrieved 2018-03-08.
- ↑ "The Team Zimbabwe | Common Ground Productions | Programmes | Search for Common Ground". www.sfcg.org. Retrieved 2018-03-08.
- ↑ "HBF Award for Zimbabwean filmmaker and producer". IFFR (in Turanci). 2015-09-03. Archived from the original on 2019-07-14. Retrieved 2018-03-08.
- ↑ "Rumbi Katedza". IFFR (in Turanci). 2015-09-04. Archived from the original on 2018-09-25. Retrieved 2018-04-05.