Sabri Raheel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabri Raheel
Rayuwa
Haihuwa Faiyum (en) Fassara, 2 Oktoba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Misr Lel Makkasa SC (en) Fassara2007-20096111
Zamalek SC (en) Fassara2009-2013471
Al Ahly SC (en) Fassara2013-
  Egypt national football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Nauyi 68 kg

Sabri El-Sayed Abdalmonteleb Mayhoub Raheel ( Larabci: صبري السيد عبدالمطلب ميهوب رحيل‎  ; an haife shi a ranar 2 ga watan Oktobar 1987), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Premier ta Masar Al Ittihad Alexandria . Ya kuma buga wa Al Ahly Zamalek wasa.[1]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Zamalek
  • Kofin Masar : 2013
Al Ahly
  • Gasar Premier ta Masar : 2013–14, 2015–16, 2016–17, 2017–18, 2018–19
  • Kofin Masar : 2017
  • Gasar cin kofin Masar : 2014, 2015
  • CAF Confederation Cup : 2014

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FIFA Club World Cup Morocco 2013: List of Players" (PDF). FIFA. 11 December 2013. p. 1. Archived from the original (PDF) on 11 December 2013.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]