Jump to content

Sacred Water

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sacred Water
Asali
Lokacin bugawa 2016
Asalin suna El agua sagrada, L'eau sacrée da Sacred Water
Asalin harshe Kinyarwanda (en) Fassara
Turanci
Ƙasar asali Ruwanda da Beljik
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 56 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Olivier Jourdain (en) Fassara
Muhimmin darasi female ejaculation (en) Fassara
External links

Sacred Water fim ne na shekarar 2016, na ƙasar Ruwanda wanda Olivier Jourdain ya shirya gami da bada Umarni.[1][2]

Wata budurwa ta tafi wani ƙauye inda kunyaza, mai dabarar jima'i don sauƙaƙa fitar da maniyyi daga mata, kuma tana da mahimmanci ga maza. Fim ɗin yayi nazari da kuma abubuwan da suka shafi al'adu da ke tattare da shi.[3][4]

Yan wasan kwaikwayo.

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Dusabe Vestin.
  1. "Sacred Water - Movie". Sacred Water - Movie (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  2. www.oberon.nl, Oberon Amsterdam, Sacred Water | IDFA, retrieved 2019-11-03
  3. Sacred Water, retrieved 2019-11-03
  4. "Icarus Films: Sacred Water". icarusfilms.com. Retrieved 2019-11-03.