Sadiq Saleh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sadiq Saleh=[gyara sashe | gyara masomin]

File:Sadiq Saleh.jpg

Sadiq Saleh, shahararren matashin mawakin Hausa ne mai zuwa, wanda tauraruwarsa ke haskawa tun karshen shekarar 2022. An haifi matashin mawakin ne a Maiduguri babban birnin jihar Borno, dake arewa maso gabashin Najeriya. Sadiq Saleh yana da kyakykyawan murya mai ban sha'awa, wanda ya sa ya bambanta a cikin takwarorinsa na masana'antar.

Kuma wakar mai suna “abun ya motsa” ta zama sanadin shahararsa a fadin Najeriya da ma duniya baki daya. A yanzu haka a arewacin Najeriya wakar Sadiq Saleh ita ce wakar da aka fi saurare a fadin masoya wakokin Hausa a kasar.

Wakokin Sadiq Saleh[gyara sashe | gyara masomin]

  • Wakar yabon manzon Allah ( S A W )
  • Abin ya motsa
  • Azuciya so yayi min rana
  • Buri
  • Idan so cuta ne
  • Har abada
  • Sai kallo
  • Cousin farin ciki
  • Farin ciki
  • Korafi kalma guda
  • Wazai deben kewa
  • Gaskiyar lamari tukuycin kauna
  • Tun bayan rabuwa
  • Zuciya daso kyauta

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

[1]

  1. https://www.arewavoice.com/2024/01/23/sadiq-saleh-biography-age-and-phone-number/