Safa da Marwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Safa da Marwa
religious behaviour
bangare naAikin Hajji, Sa'yee Gyara
ƙasaSaudi Arebiya Gyara
coordinate location21°25′25″N 39°49′38″E Gyara
Mount Safa Mecca.jpg
safa da marwa

الصّفا, Aṣ-Ṣafā) da (المروا, Al-marwa) wasu ƙananan tsaunuka ne da suke a Babban Masallacin Makkah a Saudi Arabia da ake masa laƙabi da suna Masjid Al-Haram. Musulmai na kaiwa da dawowa sau bakwai a tsakanin su, lokacin aikin Hajji da Umrah. Sun kasance a tsakiyar birnin Makkah, kewaye da gidajen mazauna birnin, tare da Dar al-Arqam. Yin gudanarwan aikin yasamo asali ne tun daga lokacin jahiliyyan larabawa kafin zuwan musulunci, waɗanda suka yarda da cewa As-Safa da Al-Marwah wasu masoya ne guda biyu waɗanda ubangijinnin suka narkar dasu saboda aikawa zina kamar yadda aka rawaito su a ahadith da dama. Al'adar zagaye As-Safa da al-Marwah ansanya shi acikin ayyukan aikin hajji tareda wasu ayyukan da sukasance ana aikara su kafin zuwan musulunci.[1]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Al-Bukhari, Muhammad (846). Sahih of al-Bukhari, Vol. 2. p. 195. 


Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.